Cibiyar koyar da Alku'ani a Iran Iqna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta Sautinl Iraki ta watsa rahoton cewa: a wannan buki da aka gudanar a babban dakin taro na ma'aikatar magajin gari a birnin Bangrad bayan wakilan Iran a wannan kasa an samu halartar jakadu da daman a kasashen Larabawa da musulmi a sabiya da kuma malumman addini da na siyasa da zamantakewa da kuma wakilan gwamnati.Kuma an yi ta watsa fina-finai da suka shafi juyin juya halin musulunci a Iran da yadda al'ummar Iran suka yi gwagwarmayar ganin bayan gwamnatin Sarki Shah .
362628