Bayan ta nakalto daga jaridar Alwatan a kasar Saudiya cibiyar koyar da Alku'ani a Iran Iqna ta watsa rahoton cewa: cibiyar bawa masu sarrafa abubuwa kariya a jahar Hisn a kasar Jamus ta sanar da cewa:a wannan sashi na Internet a bayyana sunayen kamfanoni da ke yaka na halal da dabbabin da ake ci a musulunci karkashin dokoki na addinin musulunci kuma a cikin abubuwan da suke sarrafawa babu naman aladai kuma bas u ma'amala da shi . Duk wanda ya ziyarci wannan shafi na Internet zai ga abubuwan halali da kamfanoni masu yanka na halal suka kumsa da yadda suke kiyaye tsabta da tsaro .
363350