IQNA

Gudanar Da Taron Binciken Fasaha Da Balagar da ke Cikin Alkur'ani A Jami'ar Kaliforniya

17:53 - February 14, 2009
Lambar Labari: 1744169
Bangaren Manema labarai: Muhamad Mahdi Aizadi:Yan jami'a musulmi a jami'ar Kaliforniya na binciken sanin fasaha da balagar da ke kumshe a cikin Alkur'ani mai girma.
Cibiyar koyar da Alkur'ani a Iran Iqna bayan ta nakalto daga sahin labarai na jami'ar ta watsa rahoton cewa: Yan jami'ar ta Kaliforniya a Amerika sun dukufa kai da fata wajen sanin wasu daga cikin Blagogi da fasahar da Alkur'ani yake da su da kuma hanyoyin da za a iya bi domin cimmawa da alfanuwa da su .Yan jami'ar sun rubbuta cewa: alkur'ani shi ne littafin da babu wani littafi day a ke shi balaga da fasaha kuma an gayyaci dukan yan jami'a hatta wadanda ba musulmi bad a su halarci wannan taro na ilimi da bincike.

363201

captcha