IQNA

Amerika A Mai Makon Ta Canja Guri Ya Kamata Ta Canja Yadda Take Tafiyar Da Siyasarta

12:00 - February 16, 2009
Lambar Labari: 1744754
Bangaren Siyasa:Shugaban majalisar shawarar musulunci a wani taron manema labarai yan kasashen waje ya bayyana cewa: Amerika tana bukatar canja yadda take tafiyar da siyasarta da kollon sauran kasashe a maimakon canja guri ko matsayi.
Cibiyar koyar da Alkur'ani a Iran Iqna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta majalisar shawara ta musulunci a Iran ta watsa rahoton cewa; a marecen lahadi ne a lokacin ganawar da Ali Larjani ya yi da wasu manema labarai yan kasashen waje daga nahiyoyin Asiya,Turai DaAfrika ya bada wannan amsa kan tambayoyinsu.D farko y ace kasancewar manema labarai yan kasashen waje a daidai wannan lokaci na bukukuwar tunawa da nasarar juyin juya halin musulunci a Iran babbar dam ace su san yanayin Iran bayan juyin musulunci ta fuskoki daban-daban ya suka hada da siyasa,zamantakewa.al'adu da tarihun shekaru talatin bayan juyi da cewa: juyin musulunci a Iran wani sabon abu ne day a kawo wa duniya ci gaba da sauyi kuma duk kokarin wasu kasashe na dakushe wannan haske ba zai ci nasara ba. Sai kuma ya ci gaba da amsa tambayoyinsu kan shirin iran na makamashin Nukliya ya shaida masu cewa Shirin Iran Na zaman lafiya ne day a ke karkashin dokoki na kasa da kasa da sa idon hukumar da ke kula da makamashin nukliya a duniya amma wasu kasashe na rura wutar batamci kan shirin don hana Iran cimma hakkinta.Kan tambayar da wani dan jaridar Britaniya ya yi masa ko za su shiga cikin tattaunawa da sabon yanayi da Amerika ya masa masa da cewa: Iran bat a bukatar rayawa da babatun sauyi illa ta gain a kasa a aika ce.

364154

captcha