IQNA

Bincike Kan Kalmomin Kur'ani A Cikin Littafin Tafsiri Na Ayatollah Ma'arifat

17:57 - February 19, 2009
Lambar Labari: 1746083
Bangaren kasa da kasa: Littafin kur'ani littafi ne na fasaha da Balaga (hikimar magana) littafi ne da ba shi da na daya wajen yin amfani da kalmomi da kabilolin duniya daban-daban ke amfani da su wajen hada magana.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya habarta cewa; marigayi Ayatollah Mohammad Hadi Ma'arifat a cikin littafin tafsirin kur'ani day a rubuta mai suna (Al-tamhid Fi Ulumil Kur'ani) ya kawo kalmomi baki da ak yi amfani da su a cikin alkur'ani, da kuma yadda suka yi daidai da salon da aka yi amfani da shi wajen shirya dukkanin kalmo a cikin ayoyin alkur'ani mai tsarki, da kuma yadda manarsu ta yi daidai da abin da ake bayyanawa, wanda hakan ke nuni da irin fasahar da ke cikin kur'ani da kuma Balaga,

A bangare guda kuma ya yi nuni da yadda salon ayoyin kur'ani ke tafiya bias tsari na Magana, wanda shi ba waka ban e, amma ta fuskacin tsari da hikima da ke tattare da shi ya fi waka kayatarwa.


326692

captcha