Bangaren Cibiyar kula da harkokin Alkur'ani a Iran Ikana da ke Labanon ya watsa rahoton cewa: a cikin wannan bayani na Allah wadai Fathi Yakon shugaban kungiyar Jabahatul Amal islami kulma daya daga cikin mambobin komitin zartarwa na kungiyar da cibiyarta ke birnin Trablos ya bukaci zaman da zai hada mambobin komitin domin yin dubi kan dokokin kasa da kasa da yarjejeniyar da aka cimma a duniya kan mutunta addinai da annabawan allah da addinan da aka sabkar.Ya kara da cewa: wannan abun kumya ne yadda a cikin wannan hali a samu talbijin din HKI na cin mutuncin abubuwa masu daraja na Kiristoci da hakan ya nuna datakan tsakwala da tada zaune tsaye da haddasa rikici.
367753