Rida Radawi dan wasan finafinai day a taka rawa a fim din Annabi Yusuf a wata tattaunawa da Cibiyar koyar da Alku'ani a Iran Ikna ya bayyana cewa: yadda ya shiga cikin yan wasan wannan fim din ya zoma masa ciki wani yanayi na musamman cikin tunani da shakku amma lokacin da aka ba shi tsarin fim din da kuma matsayin Hurn Hup ya kara masa karfin guiwa da cewa; na yi ta kokari ta hanyar karanta litattafai na tarhi domin Karin sani kuma abin day a kara bani mamaki sai nag a cewa wannan mutum d azan taka rawa a matsayinsa soja ne da kokarinsa ya aiwatar da umarnin mai gidansa ko da kuwa ya sabawa akidarsa don fim din tarihi tana isar da wani darasi ne na musamman kuma fim din yusuf ta samu karbuwa a ciki da wajen Iran.
368367