IQNA

An Gudanar Tarukan Tunawa Ranar Kaurar Manzon Allah (SAW) Imam Hassan (AS) A Hubbaren Imam (RA)

11:12 - February 26, 2009
Lambar Labari: 1748766
Bangaren Siyasa: An gudanar da tarukan tunawa da fakuwar ma'aiki (SAW) da Imam Hassa(AS) a hubbaren Imam Khomeni (RA)
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga cibiyar da ke kula hubbaren Imam Khomeni cewa; an gudanar da taron bayan kamala sallar Magariba da Isha'i a ranar Talata da dare, an kuma gudanar da jawabai kan matsayin manzon Allah (SAW) da kuma Imam Hassan (AS) wanda shi ne Imami na biyu daga cikin limaman shirya na gidan manzon tsira.
Bayanin ya kara da cewa an gudanar da wani taron a ranar laraba da dare don tunawa da shahadar Imam Ali Rida (AS) a wannan hubbare.

369438







captcha