IQNA

wasu Gidajen alkur'ani a Babban Birnin Kasar Karkizistan Sun Rufe Kofofinsu

13:36 - February 26, 2009
Lambar Labari: 1748802
Bangaren kula da harkokin kur'ani: kimanin gidajen alkur'ani goma ne a lardin Cuwi na jamhuriyar karkizistan da kewayen Pishkak babban birnin wannan kasa aka rufe kofofinsa.
Reshen cibiyar kula da harkokin Alkur'ani a Iran Ikna da ke jamhuriyar kakiztan ya watsa rahoton cewa: gwamnatin wannan kasa ta Karkistan karkashin umarnin komitin tsaro na kasar ta rufe kofofin wasu guraren kula da harkokin Alkur'ani da kuma hana su gudanar da ayyukan da suka saba yi .Wannan mataki ya bakanta ran da dama daga cikin al'ummomin wannan kasa da suke ganin gwamnatin kasar ta doki wannan mataki ne da wata manufa ta musamman baa bin da suka bayyana ba kuma mataki ne na ganin gwamnati ta takaita ayyukan irin wannan gidajen kula da harkokin alkur'ani da koyarwa tarbiyar Alkur'ani a wannan kasa .

369041

captcha