IQNA

Akwai Dangantaka Tsakanin Addini Da Kwarewa

Bangaren harkokin alkur'ani: Abubuwan da suka shafi addini da mazhabobi yana da dangantaka da kwarewa da matasa da za yada addini ta hanya mai kyau.
Mahdi Sauda babban darektan ofishin da ke kula da yada musulunci a wata hira da cibiyar kula da harkokin addini a iran Ikna ya bayyana muhimmancin matasa su taka rawar gain wajen yada addinin musulunci da kuma kasancewa daga cikin wadanda za a maida hankali a kansu da za su bada gudummuwarsu a wannan fage mai matukar muhimmanci a rayuwa duniya da lahira .

373077