Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta wannan jami'a ta watsa labarin cewa: wannan jami'a nada burin gudanar da taro kan muhimmancin karanta kur'ani da tarihin musulunci tare da bincike kan bangarori daban-daban day a kumsa .Har ila yau za a kaddamar da gajerarn tarihi kan mazhabobin musulunci,kan tunani da jagoranci.wannan jami'a tana gayyatar duk wani mai bukata day a gabatar da hakan domin ba shi damar halartar wannan taro da kuma idan yanada wata makala kan abubuwan da za a tattauna da bincike kansu a wajen wannan taro to yana iya kabatarwa.Daga cikinlitattafen da za a gabatar a wajen wannan taro akwai litattafai kan dokokin musulunci da Alkur'ani,addabi na zamani da wanda ya gabata,tarjamomin Alkur'ani.
375411