Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa labarin cewa: a wannan zama da ya samu halartar cibiyoyi da ofisoshin da ke kula da al'adu a kasashe daban-daban ya samu halartar tsohon ministan shari'a na kasar Suriya da kuma sama da masana da kwararu 200 daga da wasunsu suka gabatar da makaloli da bayanai masu gamsarwa da hanyoyin da za a bi wajen sanin dan adam da halayyarsa kuma wannan hanya ita ce ta bin tarihi da sirar manzon Allah (SWA).
379061