IQNA

13:10 - March 26, 2009
Lambar Labari: 1758094

A Daidai Lokaccin Tunawa Da Maulidin Manzon Allah (SWA) Aka Bude Masallacin Bahbahani

Bangaren siyasa da Zamantakewa: a daidai lokacin tunawa da maulidin Manzon Allah (SW) aka bude masallacin Bahbahani karkashin sa idon Fadl Safar ministan jama'a kuma ministan da ke kula da magadayyan gari a yankin Udan .

Bayan ta nakalto daga jaridar Alwatan cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: a wannan buki na bude wannan masallaci na Bahbahani an yabawa ma'aikatar da ke kula da harkokin addini da kuma sauran ministocin da suka gabata a wannan ma'aikata da suka taimaka wajen yada addini da musulmi ta fuskar rayuwa da addini.Har ila yau malumai da limaman juma'a ba a barsu a baya ba wajen yada addini da kuma wayar da kan al'umma a duk wani lamari day a shafi addini da musulmi da hakan ba karamin aiki ban e ta fuskoki masu yawan gasket da rayuwa ta zamantakewa da fahimtar juna.

379868
captcha