Imam Bakir (AS) na cewa: Kamala ta baki daya ,zurfafa sani a addini,hakuru da canja rayuwa,isa ga kamala tad an adam suna cikin abubuwa guda uku: fahimtar addini da masaniya kansa, kudurtawa da yin azama kan abubuwa masu muhimmanci na fuskartar matsaloli da bala'o'I sai kuma yin dubi a cikin abubuwan rayuwa da zamantakewa da tattalin arziki.
Daya daga cikin murhun wannan lamari na isa ga kamala shi ne tattalin arziki a cikin wata ruwayar alamar munmuni kyautata kadara a cikin rayuwarsa abin sa bakin salati da yiwa rayuwa fassara mai kyau da yin shiri kan tattalin arziki wannan suna daga cikin alamomin mutum mai imani.
380364