IQNA

Tilawa da Karatun Alkur'ani Daga Mustapha Isma'ili wani dakin Ajiya Ne A Nan Gaba

15:27 - March 28, 2009
Lambar Labari: 1758450
Bangaren karatun kur'ani: Ajiye tilawar daya daga cikin malummai da mahardata kamar Mustapha Isma'il babban arziki da rinbin tsimi ne ga al'ummomi masu zuwa a nan gaba.
Ali Akbar Hanifi tsafin mahardata kuma alkalin alkalai na kasa da kasa kan hardar kur'ani a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna ya bayyana cewa: wasu daga cikin manyan mahardata kur'ani a duniya sun nuna fasaha ta musamman kuma ya kamata a ajiye salo da tilawarsu domin amfanin al'ummomi masu zuwa a nan gaba.kuma duniyar musulmi tana bukatar irin wadannan mutane kamar Mustapha Ismaili. Karatun Kur'ani yanada da kyau ga manya ga yara da kuma ta sauran tilawar malumma masana kur'ani da suka gabata zaio taimakawa masu son hardar kur'ani a nan gaba.

374622

captcha