IQNA

An Girmama Wadanda Suka Shirya Gasar Kur'ani A Tsakanin Yara Kanana A Saudiya

15:45 - March 30, 2009
Lambar Labari: 1759018
Bangaren kasa da kasa; an gudanar da bukin girmama wadanda suka shirya gasar kur'ani a tsakanin yara kanana a kasar saudiya musamman a birnin Riyad ne .
Bayan ta kalato daga majiyar watsa labarai ta Nasij cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna ce ta bada labarin cewa; daga cikin gasar da aka shirya akwai wadda aka bata take da sunan Amir Sultan bin Salma da kuma yara kanana a fadin kasar suka halarci wannan gasa daga fadin kasar ta Saudiya kuma daga makarantu da dama kuma daban-daban a fadin wannan kasa kuma dole yaro ya kasance dan shekaru sha biyar da abin day a yi kasa kafin ya samu dama da izinin shiga wannan gasa da ta kayatar.

381309
captcha