Daga birnin Qum ne cibiyar da ke kula da harkokin a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: garamar tawaga bayan sun gudanar da jerin gwano a kewayen Haram na Fatima Ma'asuma (S) sun gudanar da taron nuna juyayi dab akin cikin wannan rana ta zagayowar ranar da Fatima Ma'asuma ta yi shahada bayan da aka shayar da ita guba.kimanin masu gadin haramin Ma'asuma da na Imam Rida (AS) ne suka gudanar da jerin gwano a wannan rana ta juna juyayi da bakin ciki.
383789