A yau amfani da kur'ani ya zama babban ci gaba d agama gari a tsakanin jama'a kuma kan hanyar da ta dace ta karin sani da neman ilmi musamman na kur'ani.Kuma a yau babu wani yare da za a yi bincike a shafin internet dab a za ka samu ba sai dai abin dab a za a rasa ba musamman yarukan da suka hada Larabci,Turancin Ingilishi da Faransanci.
384885