IQNA

Tunawa da Shekaru Biyar Da Yin Zane Da Ya dau Hankalin Duniyar Musulmi

14:58 - April 12, 2009
Lambar Labari: 1763768
Bangaren Kwarewa da al'adu: a daidai lokacin tunawa da cika shekaru biyar da yin wani zane dad au hankalin duniyar musulmi ana gayyatar duk wanda yake bukata musulmi halartar kasuwar baje koli.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta nakalto daga bangaren da ke kula da hulda da jama'a a wannan kasuwar baje koli ta watsa rahoton cewa; a daidai wannan lokaci na kusancin tunawa da wannan babbar rana ta zane zane suka shirya wannan kasuwar baje koli.A wannan guri duk wani musulmi nada damar shiga a dama da shi a wannan bangare domin nuna kwarewarsa da kuma rawar da zai taka a wannan fili da dandali na zane zane masu daukkan hankali a diuniya.

386075

captcha