IQNA

Ana Jiran Masu Son Halartar Taron Kasa Da Kasa Kan Matsayin Bismillah Da Su Aika Bukatarsu

18:00 - April 19, 2009
Lambar Labari: 1766980
Bangaren Sahfin internet: Ana bukatar duk wani mai bukata da ya aike da bukatarsa ta hanyar Internet domin yin takara da halartar Taron kasa da kasa kan Bismillahi rahmani rahimi.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta jiyo daga komitin shirya wannan taro na kasa da kasa kan muhimmacin Bismillahi rahmani rahimi da kuma asarinta inda ya bukati shi komitin duk wani da ke bukatar halartar wannan taro da aikewa da bukatarsa da kuma mukalarsa kan hakan .Kuma matsayin Bismillahi rahmani Rahimi a yau ya fice duk wani tunani da kuma sulhu a duniya domin duk wani sulhu da kwaciyar hankali yana karkashin wannan kalma mai cike da dinbin ma;anoni masu yawan gasket. Duk wanda ya yi sa'ar lashe wannan gasa zai samu ladan yuro dari tara da allon girmamawa.,sai kuma matsayi na biyu Yuro 700 da allon girmamawa yayinda matsayi na uku Yuro dari biyar shi ma da allon girmamawa.

390080

captcha