Jami'ar da ke kula da harkokin addini da mazhabobin musulunci ta shaidawa cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna cewa: tuna ka fara sabonzangon karatun kur'ani da harda a wannan jami'ada lokutan da kowa ne malami ke bada karatun kur'ani a wannan jami'a kuma daga mako mai kamawa ne za a shiga zangon karatun gadan-gadan.
390099