IQNA

15:50 - April 20, 2009
Lambar Labari: 1767549

A Yau Al'ummar Iran Ta Gamsu Da Karfin Rundunar Sojin Jamhuriyar Musulunci

Bangaren siyasa : a daidai lokacin da rundunar sojin kasar Iran ta gudanar da faraitin soji mafi girma a cikin shekaru talatin da juyin musulunci al'ummar kasar ta gamsu da karfin sojin jamhuriyar musulunci ta Iran.

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ce ta jiyo ofishin gwamnan birnin Tehran na cewa a yau rundunar sojin kasar Iran ta kai wani matsayi dab a wai al'ummar Iran ba babu wani da ked a shakku kan karfin sojin Iran da matakan tsaro da kariya da al'ummar wannan kasa.kuma ya kara da cewa wannan faraiti da atsayin sojoji da aka gudanar ya tabbatar da karfin sojin kasarda kuma ba a taba gudanar da irinsa ba a cikin shekaru talatin da nasarar juyin juya halin musulunci a Iran.

390703

captcha