IQNA

Tabbatar Da Tattali Yana Bukatar Kawo Canji Da Tsari A Cikin Tafiyar Da Lamuran Kasa

12:34 - April 26, 2009
Lambar Labari: 1769876
Banagaren fasaha; shugaban cibiyar fasaha ya bayyana cewa yin tattali kamar yadda ya kamata yana daga cikin wajibci da mataki na gaba-gaba idan ana bukatar sauyi da canji.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta cibiyar kula da fasaha a Iran ta watsa labarin cewa: shugaban cibiyar Hasan Bunyaniyan ya yi nuni da cewa wannan lamari yanada muhimmancin gasket da cewa kowa ya kamata ya kawo tasa gudummuwar domin ganin an cimma matakin da ake son cimmawa na hana almubazziranci a tsakanin al'umma da kuma hakan zai taimakawa a rayuwar daidaikiu da ta jama'a gami da uwa uba wajen tafiyar da lamurrra da suka shafi na gwamnati.

393975

captcha