IQNA

Taron Manema Labarai KanBinciken Hadarin Sakon Saida A kasar Jodan

Bangaren siyasa da zamantakewa: taron manema labarai kan bincike da nazari kan hadarin Saidaw wato nuna wariya kan mata kuma a gobe ne za a gudanar da wannan taro.
Daga kasar Jodan ne Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: jaridar Aldastur ce ta kasar Jodan ta bayyana cewa shugaban ofishin Jabahatul Amal Islami a Jodan a wani taron manema labarai day a kira ya yi bayani kan hadarin da ke tattare da wannan dabi'a ta nuna wariya kan mata da kuma irin abubuwan da za su biyo baya a nan gaba matukar ba dauki mataki ba kan wannan mummunar al'ada ta nuna wariya da zaluntar mata.

393983