IQNA

Fadar Mulkin Amerika Ta Fadi Kasa Warwas Lokacin Kasa Cin Nasara A Harin Tabas

12:34 - April 26, 2009
Lambar Labari: 1769880
Bangaren siyasa da zamantakewa: limamin juma'a a lokacin da yake huduba ya bayyana cewa: kasa a guiwar da Amerika ta nuna a harin Tabas babban kashi Amerika ta shad a duk wani mai girman kai.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: Hujjatul Islam Huseini Sadiki limamin juma'a a lokacin da yake gabatar da hudubar sallar juma'a yayi tuni da cika ranar da Amerika ta so kawo hari a Iran amma ta kasa cimma nasara a yankin Tabas da faduwa babu yauni a wannan yankin na Hamada da kuma yadda Allah madaukakin sarki ya kare al'ummar Iran daga wannan ta'addancin na Amerika a shekara ta 1359 hijira shamsiya lamarin day a bawa kowa a wannan duniya mamaki da al'ajabi matuka gaya.

393961

captcha