Daga kasar Turkiya ne Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa labarin bude wannan taro na kasashen duniya a birnin Istambul n akasar Turkiya kan muhimmacin kare birnin Kudus da kuma masallacin kudus. Kuma a wannan taro an samu halartar manyan baki da wakilai daga kasashe daban daban na duniya da kuma na Palasdinu dam asana kamar su ra'id Salah shugaban jabahatul islami a palasdinu da kuma wasu daga cikin marubuta da manazarta da msu rubuta tarihi a duniya.Mahalarta taron sun yi bayani kan wuce gonad a iri da zaluncin haramtacciyar kasar Isra'ila kan al'ummar Palasdinu a tsawon shekaru masu yawan gaske.
393939