Bangaren siyasa: shugaban kasar Iran a gaban iyalan shahidai na lardin Tehran ya yi nuni da abin da ma'abuta girman kai ke raya wai akwai wata hanya ba ta tattaunawa ba kan shirin nukliya na Iran da cewa lokaci ya yi da irin wadannan kasashe ya kamat su fahimci gaskiya da izzar al'ummar Iran.