IQNA

Aji Na Gajeran Zango Ga Malumman Koyar Da Kur'ani A Tailand Da Jami'ar Mustapha (SWA) Ta Bude

14:37 - April 27, 2009
Lambar Labari: 1770642
Bangaren kula da harkokin Kur'ani: an fara bada horo na gajeran lokaci ga malumman koyar da kur'ani a Tailand da jami'ar Mustapha (SWA) ta birnin Qum .
Husein Asadi shugaban kula da koyar da kur'ani da hadisai a jami'ar Almustapha (SWA) da ke binin Qum a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikana ya bayyana cewa; daga jiya ne aka fara zangonkaratu na gajeran lokaci ga malummai masu koyar da kur'ani da tabiya a kasar Tailand domin kara nuna masu makamar aiki da salon koyar da dalibai a wannan bangare da ya shafi tarbiya da koyar da kur'ani da hardarsa.

394734

captcha