IQNA

20:36 - April 30, 2009
Lambar Labari: 1772072

Makaranta Masu Karfi A Jika Da Nuna Kokari Na Karfafawa Shirye-shiryen Tasahr Kur'ani

Bangaren Fasawa: wannan shekara mun bata sunan karfafawa shirye-shiryen radiyo saboda haka za mu bada himma wajen karfafawa makaranta kur'ani .

Muhammd Husein Sufi mataimakin shugaban gidan radiyo da talbijin na Iran a wata hira da gidan Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ya bayyana cewa a wannan shekara za mu fitar da wasu shirye-shirye sabbi na karfafawa da kuma inganta hakan a gidajen radiyo kan haka ma akwai sabbin shirye-shirye kan kiran salla da karatun kur'ani mai tsarki daga matasa sabbin jinni a jika tare da fatar cimma nasara a wannan kyaukyawar niya da mataki da muka dauka.

396782

captcha