Mas'ud Daris shugaban zartarwa na cibiyar da ke kula da tattara bayanai kan Hadarat Mahdi almau'ud (AJ) kuma rshenta da ke Abadan da Khurasan a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikan ya bayyana cewa: a wannan karo za su kaddamar da wasu gungun littafai masu yawa da suke bayani kan bayyanar Imam Mahdi Almau'ud (AJ).Har ila yau littafan sun hada da wasu guda hudu masu sunan Mata da Mau'ud na biyu Rayuwar Mahdi Matashi na uku Kasancewa da tunanin Mau'ud sai kuma na hudu Hasken kauna.
398091