IQNA

15:13 - May 04, 2009
Lambar Labari: 1773865

Tsarin Da ke Jagorantar Duniya Ba Zai Iya Tafiyar Da Magance matsalolin Duniya Ba Don Zalunci

Bangaren siyasa: shugaban kasar Iran a lokacin da yake ganawa da ministan harkokin kasar Japon ya bayyana cewa; tsarin da ke mulkin duniya shekaru dari da suka gabata bai iya magance matsalolin da ke fuskantar duniya iri-iri kuma saboda zalunci ne kawai amma Iran a shirye take tattauna da Japon kan haka.

Bayan ta nakalto daga majiyar kusa da shugaban kasar Iran ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa shugaban kasar Iran Ahmadi Najad a lokacin wata ganawa da firaministan kasar Japon ya yi nuni da cewa: tsarin da ke mulkin duniya shekaru dari da suka gabata bai iya magance matsalolin da ke fuskantar duniya iri-iri kuma saboda zalunci ne kawai amma Iran a shirye take tattauna da Japon kan haka. Kuma ya jaddda matsayin Iran ta tattauna da fahimtar juna kan duk wani matakin sulhu da magance matsalolin da ke addabar duniya a yau.


398744
captcha