Bangaren kasa da kasa: Addinin Musulunci addini ne na kyauttata dangantaka da fahimtar juna tsakaninsa da sauran addinai, tare da koyar da kyawawan dabi'u da suka yi daidai da 'yan dadamtaka, tare da kulle duk wata baraka da ka iya kawo tashin hankali ko zabar da jini babu hakki.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar saudiyya Cewa; babban malamin nan na kasar Saudiyya kuma mai yin wa'azi a kasar, wanda shi ne shugaban kwamitin hada kan al'ummar musulmi da sauran addinai domin zaman lafiya sheikh Muhammad Ahmad Nani ya bayyana cewa; Addinin Musulunci addini ne na kyauttata dangantaka da fahimtar juna tsakaninsa da sauran addinai, tare da koyar da kyawawan dabi'u da suka yi daidai da 'yan dadamtaka, tare da kulle duk wata baraka da ka iya kawo tashin hankali ko zabar da jini babu hakki.
398585