Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce daga Qum ta watsa rahoton cewa; marja'I Ayatullahi Makaramul shirazi a wani darasin da yake bawa manyan dalibai a fanning fikihu a babban masallacin hauza ta Qum ya bayyana cewa kowa ce irin gwamnati ce ana iya sukanta kan hujja da dalili da hakan yake a matsayin wani bangare na hani da sabo da kuma umarni da aikata alheri. Ya kuma yi bayani kan hudubar Hadarat Fadima da yadda ta kumshi jarumtaka da tunani da kare hakkin amirul muminina (AS).
400954