Bangaren al'ada da zamantakewa; A wani kokari na binkasa ilimi da yada al'ada ta musulunci a tsakanin al'ummar yammaci an kula wata yarjejeniyar aiki tsakanin kungiyoyin koyar da kur'ani da hadisai a kasar Jodan da cibiyar musulunci a garin Winiz na kasar Italiya.