Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa Ali Larjani shugaban majalisar dokokin Iran a yau ya fito fili ya bayyana cewa jawabin da jagoran juyin juya halin musulunci Ali Khamnai ya yi a gabata dubban al'ummar Iran Sunna da shi'a a yankin Kurdustan wani haske ne da duk wani mai neman basira da shirya a tsakanin mazahabobi daban –daban na musulunci ko shakka babu .
406388