Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: Abdallah Alhamid Isma'il Aahi limamin juma'a a yankin sunna na Zahidan a cikin hudubar sallar juma'a day a gabatar ya bayyana cewa; a cikin jawabin da jagoran juyin juya halin musulunci Ayatullah Ali Khamnai ya yi a gaban duban al'ummar Iran a yankin Kurdawa ya bayyana cewa: ko dan sunna dad a shi'ar da ke cin mutuncin abubuwa masu daraja na juna yayi nisa da akidar sunna ko shi'a kuma makiyin juna ne.
405735