Hujjatul Islam da musulmi Muhammad Rida Abasi daga cikin malumman Hauza a Hauza ta ilimi a Kirmanshah a wata hira da cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna ya yi nuni da yadda manyan kasashe ma'abuta girman kai sun atallafawa da taimakawa wasu nkungiyoyi da suka kaucewa hanya a tsakanin musulmi.Har ila yau ya kara da cewa: wasu manyan kasashe musamman Britaniya suna kafawa da tallafawa wasu kungiyoyi masu haddasa fitina a tsakanin musulmin duniya domin cimma wata mummunar manufa ta su kamar yadda haramtaciyar kasar Isra'ila ke yin a haddasa rikici tsakanin musulmi ko musulmi da kirista.
407836