IQNA

Haramin Imam Rida(AS) Yana Daga Cikin Abubuwa Masu Kayatarwa A Duniya

16:29 - May 26, 2009
Lambar Labari: 1783593
Bangaren manema labarai: Jakadan kasar Faransa a Iran a lokacin day a kai ziyara a dakin karatu na Haramin Imam Rida (AS) ya bayyana fice da kayatarwa da wannan guri yake da shi a duniya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta nakalto daga shafin internet na haramin Imam Rida (AS) cewa Bernerd Boliti jakadan kasar Faransa a Iran a lokacin day a ziyarci cibiyar ajiyar kayan tarihi da dakin karatu na Haramin Imam Rida (AS) ya bayyana gamsuwa da cewa wannan guri yana daya daga cikin muhimmai dagurarai masu kayatarwa a duniya kuma da ya kumshi tarihi.


410886
captcha