Bincike kan Sukar Manar kan Fassarar Ayar Ceto A Cikin Wata Makala Ta Wata-wata Mai Suna Ma'arifat
Bangaren tunani: An watsa makala ta wata-wata mai suna Ma'arifat da Ali Ausat Bakiri ya rubuta kan sukan mahangar almanar dangane da fassarar ayoyin ceto.
Cibiyar da ke harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; a cikin kur'ani akwai ayoyi masu yawan gasket da suke bayani ta mahangogi daban-daban kan maganar Ceto inda wasu daga cikin ayoyin suna bayani kan tsaye kan Ceto sai kuma yadda Almanar ta fassara irin wadannan ayoyi da bayani a kai.