Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa:Ata Muhammad Nur gwamnan lardin Balkh na Afganistan a wani zaman tare da jami'an lardi da kuma wakilan gwamnati da manyan mutane a yankin ya bayyana muhimmancin kare abubuwa masu kima da daraja a yankin da cewa hakan ne zai tabbatar da sulhu da kwanciyar hankali a yankin. Kuma hakan zai taimakawa tabbatar da tsaro da kwanciyar hankali a yankin.
411396