IQNA

Gudanar Da Gasar Kur'ani Da Darul Kur'ani Na Ali Bin Abi Talib A Karkizistan Ya Shirya

16:26 - June 01, 2009
Lambar Labari: 1786002
Bangaren Harakokin Kur'ani: darul kur'ani na Ali Bin Abi Talib a lardin Talas kasar Karkizistan ya shirya gasar kur'ani.
Cibiyara da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga kasar Karkizistan ta watsa rahoton cewa: darul Kur'ani ta Ali bin Abi Talib ce ta shirya wata gasar kur'ani da za ta bawa mahalarta wannan gasa damar takara da junansu a wannan fuskar ta karatun kur'ni.

412701
captcha