Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: Muhammad Husein Sa'idiyan yana daga cikin masu karatun kur'ani na kasa da kasa shi ne ya yi wannan bayani na cewa: idan muna son yin nazari a cikin karatun makaranci dan kasar Saudiya ta fuskar fanni za mu tarar a hakikanin gaskiya akwai matsala babba ta wannan bangare.
413760