Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce bayan ta nakalto daga bangaren hulda da jama'a a cibiyar yada addinin musulunci a lardin Khurasan Radawi ta watsa rahoton cewa; Hujjatul Islam da musulmni doktar Said Hamid Ruhani shugaban cibiyar da ke kula da tarihi a Iran ya bayyana da kuma jaddada cewa abubuwa na sahun gaba-gaba da imam Khomeini ya yi wasici kan su sune gwagwarmaya da zalumcin ma'abuta girman kai da kuma zalumci kowane iri ne da hakan ya zama babbar makaranta ga duk wani mai son yanci da walwala a duniya baki daya.
414347