Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga kasar Jodan ya bada wannan labari na kafa wasu cibiyoyin da ke kula da harkokin kur'ani musamman abubuwa da suka shafi harda a fadin kasar har guda 487 da hakan zai bawa yara da mata da kuma duk wani da ke kula da son yin harda da karatun kur'ani a kasar damar cimma wannan buri nasa mai tsarki.
417588