IQNA

16:20 - July 01, 2009
Lambar Labari: 1797474

An Bude Ofishin Kungiyar Jihadul Islami Ta Palasdi A Kasashen Larabawa

Bangaren kasa da kasa: Dawud Shahab kakakin kungiyar jihadul Islami ne ta Palasdinu ya bada labarin bude ofishin kungiyar a kasashen larabawa.

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Islamul Yaum ta watsa labarain cewa: Dawud Shahab ya sanar da labarin kaddamar da ofishin kungiyar ta gwagwarmaya ta Palasdinu a cikin kasashen larabawa da zai rika kula da lamurra da suka shafi yan gudun hijira palasdinawa a kasashen larabawa.

427603

captcha