IQNA

An Fara Koyar Da Kur'ani Mai Girma Da Yaren Larabci A Irland Ta Arewa

16:20 - July 01, 2009
Lambar Labari: 1797475
Bangaren kasa da kasa: an fara wani sabon zangon koyar da karatun kur'ani a cikin harshen larabci a kasar Irland ta Arewa tare da shika shikan musulunci.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta nakalto daga jaridar Saudiya ta Riyad cewa: a wannan karo sheikh Anwar Madi daya daga cikin malummai da suka yi fice ne zai jagoranci bada wannan karatu na koyar da karatun kur'ani a cikin harshen larabci ga mabuka a kasar ta Irland ta arewa .

427629


captcha