IQNA

Saudiiya Za Ta Dauki Bakuncin Taron Fikihu Na Duniya

23:33 - July 03, 2009
Lambar Labari: 1797693
Bangaren kasa da kasa; Saudiyya za ta dauki nauyin bakuncin taron fikihun musulunci da za agudanar a birnin Riyad fadar mulkin kasar, wanda za a fara gudanarwa a cikin makonn nan, da nufin tattauna muhimman batutuwa da suka shafi fikihun musulunci, da kuma batutuwan da aka samu sabani sabani a kansu a cikin mazhabobi da yadda musulmi za su yi amfani da su a zamannace.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran ukaz cewa; Saudiyya za ta dauki nauyin bakuncin taron fikihun musulunci da za agudanar a birnin Riyad fadar mulkin kasar, wanda za a fara gudanarwa a cikin makonn nan, da nufin tattauna muhimman batutuwa da suka shafi fikihun musulunci, da kuma batutuwan da aka samu sabani sabani a kansu a cikin mazhabobi da yadda musulmi za su yi amfani da su a zamannace. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan taro na nda matukar muhimmanci ta fuskacin fikihun musulunci, domin kuwa addinin musulunci addini ne mai fadin gasket, addini ne da yake tattare da dimbin ilimi day a kamata a fadada bincike a cikinsa musamman ma bangaren fikihunsa.

428153







captcha