Kamfanin dillancin labaran ikna ya nakalto daga shafin internet na wkrg cewa; An fara gudanar da taro kan makomar addinin musulunci da kuma harkokin musulmi a kasar Amurka a birnin Jakcson. Cibiyar kula da harkokin karatun kur'ani da shirya gasar harda da karatun kur'ani ta kasar ce ke daukar nauyin shiryawa da gudanar wannan gasar, inda a wannan karon za a gudanar da gasar a bagarorin harda, inda aka kasa masu gasar zuwa gida biyar, wasu daga cikinsu suna bangaren hardar kur'ani baki daya, wasu kuma suna bangaren hardar rabin kura'ni ne, wasu kuma bangaren hardar rubu'I daidai sauransu har zuwa kasa. Bayan kammalawa za a bayar dakyautuka ga wadanda suka zo na daya na biyu da kuma na uku.
431688