IQNA

Kasuwar Baje Kolin Kayan Tarihi Na Musulunci A Kasar Spain

17:45 - July 13, 2009
Lambar Labari: 1801593
Bangaren al'adu da fasaha: an fara gudanar da kasuwar baje kolin kayan tarihi na musulunci a kasar Spain.
Cibiyar da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa labarin cewa; a wajen wannan kasuwar baje kolin da aka fara za a nuna kayan tarihi da abubuwa masu kima na musulmi da musulunci a wannan kasa ta Spain .Kuma wannan zai bawa wadanda ba musulmi ba dammar ganewa idonsu yadda musulunci ya ci gaba.

432598

captcha