IQNA

Gasar Nuna Hutuna Da Suka Shafi Musulunci A Rasha

16:35 - July 21, 2009
Lambar Labari: 1804497
Bangaren kasa da kasa: Witali Nawamkin shugaban muassisar da ke bincike kan gabaci a kasar Rasha a karon farko ta shirya wannan gasa ta nuna hutunan musulunci a Rasha.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Al'islam Alyaum ta watsa rahoton cewa;Witali Nawamkin a wani taron manema labarai ne a birnin masko ya bayyana cewa sun shirya wata gasa da ta shafi nuna hutuna da suka shafi musulunci a kasar Rasha da kuma wannan zai kara dongon dangantaka a tsakanin musulmai a wannan kasa.

436505
captcha